Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 15:7 - Littafi Mai Tsarki

7 “Kana tsammani kai ne mutumin da aka haifa na farko? Sa'ad da Allah ya yi duwatsu kana nan?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 “Kai ne mutum na farko da aka fara haihuwa? Ko kai ne aka fara halitta kafin tuddai?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 15:7
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Kafin a kafa tuddai, Kafin kuma ka sa duniya ta kasance, Kai Allah ne, Madawwami. Ba ka da farko, ba ka da ƙarshe.


Daga wurin mutanen da suka yi furfura muka koyi hikimarmu. Mun koyi hikimarmu daga mutane waɗanda aka haife su Tun kafin a haifi mahaifinka.


“Tsofaffi suna da hikima, Amma Allah yana da hikima da iko. Tsofaffi suna da tsinkaya, Amma Allah yana da tsinkaya da ikon aikatawa.


Adamu kuwa ya san matarsa Hawwa'u, ta kuwa yi ciki, ta haifi Kayinu. Sai ta ce, “Na sami ɗa namiji da iznin Ubangiji.”


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ