Ayuba 15:5 - Littafi Mai Tsarki5 Mugun lamirinka shi ne yake magana yanzu, Kana ƙoƙari ka ɓuya a bayan maganganunka na wayo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Zunubanka ne suke gaya maka abin da za ka ce; kana magana kamar mai wayo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |