Ayuba 15:33 - Littafi Mai Tsarki33 Zai ama kamar itacen inabi Wanda 'ya'yansa suka kakkaɓe tun kafin su nuna, Kamar itacen zaitun wanda bai taɓa yin 'ya'ya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Zai zama kamar itacen inabi wanda ’ya’yansa suka kakkaɓe kafin su nuna, kamar itacen zaitun zai zubar da furensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |