Ayuba 15:28 - Littafi Mai Tsarki28 Shi ne mutumin da ya ci birane da yaƙi, Ya ƙwace gidajen waɗanda suka tsere, Amma yaƙi ne zai hallaka birane da gidaje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 zai yi gādon garuruwan da suka lalace, da kuma gidajen da ba wanda yake zama a ciki, gidajen da sun zama tarkace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |