26 Wannan mutum mai girmankai ne, ɗan tawaye.
26 ya tasar masa da faɗa da garkuwa mai kauri da kuma ƙarfi.
Ka kori magabtana daga gare ni, Zan hallaka waɗanda suke ƙina.
Dā ina zamana da salama, Amma Allah ya maƙare ni, Ya fyaɗa ni ƙasa ya ragargaza ni. Allah ya maishe ni abin bārata.
Duk da wannan wahala da sarki Ahaz yake sha a wannan lokaci, sai ƙara rashin aminci yake yi ga Ubangiji.
“Yahuza, 'yan'uwanka za su yabe ka, Za ka shaƙe wuyan maƙiyanka, 'Yan'uwanka za su rusuna a gabanka.
“Wannan shi ne ƙaddarar mutum, Wanda ya nuna wa Allah yatsa, Ya kuwa raina Mai Iko Dukka.
Ya ɗauki garkuwarsa kamar ɗan yaƙi, Ya ruga don ya yi yaƙi da Allah.
Amma Fir'auna ya ce, “Wane ne Ubangiji, har da zan ji maganarsa, in bar Isra'ilawa su tafi? Ai, ban san Ubangiji ɗin nan ba, balle in bar Isra'ilawa su tafi.”
Hukunci ba daga gabas, ko yamma, Ko daga kudu, ko arewa yake zuwa ba.