Ayuba 15:10 - Littafi Mai Tsarki10 Daga wurin mutanen da suka yi furfura muka koyi hikimarmu. Mun koyi hikimarmu daga mutane waɗanda aka haife su Tun kafin a haifi mahaifinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Masu furfura da tsofaffi suna gefenmu mutanen da sun girme babanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |