Ayuba 14:5 - Littafi Mai Tsarki5 Tsawon kwanakin ransa, an ƙayyade su tun can, An ƙayyade yawan watannin da zai yi, Ka riga ka yanke haka ya Allah, ba su sākuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 An lissafta kwanakin mutum; ka riga ka ɗibar masa watanni, ka yi masa iyaka, ba zai iya wuce iyakar ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |