22 Ciwon jikinsa da ɓacin zuciyarsa kaɗai yake ji.”
22 Zafin jikinsa kaɗai yake ji yana kuka wa kansa ne kaɗai.”
Ko da yake ciwo ya riga ya cinye fatata, A wannan jiki zan ga Allah.
Muguntar mugun takan kawo hallakarsa, amma adalin mutum, an kiyaye shi ta wurin dattakonsa.
Me ya sa kuke ɓata mini rai kamar yadda Allah ya yi? Azabar da kuka yi mini har yanzu ba ta isa ba?
Fatar jikina ta saki, ba ƙarfi, Da ƙyar na kuɓuta.
'Ya'yansa maza za su sami girma, amma sam, ba zai sani ba, Sam, ba wanda zai faɗa masa sa'ad da aka kunyatar da su.
Elifaz ya yi magana.