Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 14:19 - Littafi Mai Tsarki

19 Ruwa zai zozaye duwatsu, su ragu, Ruwan sama mai ƙarfi zai kwashe jigawa, Kai ma ka bar mutane, ba su da sauran sa zuciya ko kaɗan.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

19 yadda ruwa yakan zaizaye duwatsu ruwa mai ƙarfi kuma yă kwashe turɓayar ƙasa, haka kake barin mutum ba bege.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 14:19
11 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sa'an nan Ubangiji ya ce mini, “Ɗan mutum waɗannan ƙasusuwa su ne mutanen Isra'ila duka. Ga shi, suna cewa, ‘Ƙasusuwa sun bushe, zuciyarmu kuwa ta karai, an share mu ƙaƙaf.’


Wace sa zuciya take ga marar tsoron Allah? Sa'ad da Allah ya datse shi, ya ɗauke ransa?


Ya mammangare ni, Ya tumɓuke sa zuciyata, Ya bar ni in yi yaushi, in mutu.


Kwanakina sun wuce ba sa zuciya, Sun wuce da sauri kamar ƙoshiyar saƙa.


Gama ga shi, zan kawo rigyawa bisa duniya, ta hallaka dukan mai numfashin rai da yake ƙarƙashin sama, dukan abin da yake a duniya zai mutu.


“Lokaci na zuwa sa'ad da duwatsu za su fāɗi, Har ma za a kawar da duwatsun bakin teku.


Kafin ma su kai ga kwanakinsu, Sai rigyawa ta shafe su.


Ina ne zan sa zuciyata? Wane ne ya ga inda zan sa ta?


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ