17 Za ka soke zunubaina ka kawar da su, Za ka shafe dukan kurakuran da na taɓa yi.
17 Za a daure laifofina a cikin jaka; za ka rufe zunubaina.
“ ‘Wannan ba a jibge suke a rumbunana ba, A ƙulle kuma a taskokina?
“An ƙunshe muguntar Ifraimu, Zunubinsa kuwa an ajiye shi a rumbu.
“Kukan ce Allah yakan hukunta yaro saboda zunuban mahaifinsa. A'a! Allah dai yakan hukunta wa masu zunubi. Ya kuma nuna ya yi haka saboda zunubansu ne.
Kurangar inabinsu daga kurangar inabin Saduma ne Da gonakin Gwamrata. 'Ya'yan inabinsu dafi ne, Nonnansu masu ɗaci ne.
“Lokaci na zuwa sa'ad da duwatsu za su fāɗi, Har ma za a kawar da duwatsun bakin teku.
Ka ce kai tsattsarka ne, ba ka da laifi, Kai tsabtatacce ne, ba ka da wata ƙazanta.
Ko da za ka yi wanka da sabulun salo, Ka yi amfani da sabulu mai yawa, Duk da haka zan ga tabban zunubanka. Ni Ubangiji Allah na faɗa.
Na sa hannu a takarda, na buga hatimi na liƙe, na sami shaidu na kuwa auna kuɗin da ma'auni.
Ni ba ni da laifin kome, amintacce ne ni, A kunne sai a ji kalmomina kamar na marar gaskiya ne. Kowane abu da na fāɗa, kā da ni yake yi.
Allah ya jefa ni a kwatami, Har tufafina ma suna jin kunyata.