Ayuba 14:13 - Littafi Mai Tsarki13 “Ya Allah, da ma a ce ka ɓoye ni a lahira, Ka bar ni a ɓoye, har fushinka ya huce, Sa'an nan ka sa lokacin da za ka tuna da ni! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 “Da ma za ka ɓoye ni a cikin kabari ka ɓoye ni har sai fushinka ya wuce! In da za ka keɓe mini lokaci sa’an nan ka tuna da ni! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |