Ayuba 13:9 - Littafi Mai Tsarki9 Da Allah ya bincike ku sosai, Zai iske wani abin kirki ne a cikinku? Kuna tsammani za ku ruɗi Allah, kamar yadda kuke ruɗin mutane? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 In ya bincike ku zai tarar ba ku da laifi? Ko za ku iya ruɗe shi yadda za ku ruɗi mutane? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |