21 Wato ka daina hukuncin da kake yi mini, Kada ka sa razanarka ta ragargaza ni.
21 Ka janye hannunka nesa da ni, ka daina ba ni tsoro da bantsoronka.
Kada ka ƙara hukunta ni! Na kusa mutuwa saboda bugun da kake yi mini!
Don haka kada ka razana saboda ni, Abin da zan faɗa maka, ba abin da zai fi ƙarfinka.
Ka daina hukunta ni, ya Allah! Ka daina razanar da ni.
Saboda kai, nake jin tsoro, Na cika da tsoro saboda shari'unka.
Ikonsa kuwa zai razana ku.
Raina bai kusa ƙarewa ba? A bar ni kawai! Bari in ci moriyar lokacin da ya rage mini.
Ina da abu biyu da zan yi maka roƙo, Ka yarda da su, sa'an nan ba zan yi ƙoƙari in ɓoye ba.
Amma na yi haƙuri saboda sunana, domin kada a saɓi sunana a gaban sauran al'umma waɗanda suka gani na fito da mutanen Isra'ila daga ƙasar Masar.