17 Sai a saurari bayanin da zan yi.
17 Ku saurara da kyau ku ji abin da zan faɗa; bari kunnuwanku su ji abin da zan ce.
“Amma yanzu, kai Ayuba, ka yarda ka ji maganata, Ka kasa kunne ga dukan abin da zan faɗa.
“Ku kasa kunne ga abin da nake faɗa, Wannan ita ce ta'aziyyar da nake nema a gare ku.
“Ku saurara mini, zan faɗi ƙarata.
Mai yiwuwa ne ƙarfin halina ya cece ni, Tun da yake ba wani mugun mutumin da zai iya zuwa gaban Allah.
A shirye nake in faɗi ƙarata, Domin na sani ina da gaskiya.
“Da a ce ina da wanda zai kasa kunne gare ni, Da sai in sa hannu a kan abin da na faɗa, Allah kuwa Mai Iko Dukka ya amsa mini. “Da ƙarar da maƙiyana suke kai ni, a rubuce ne,