13 “Ku yi shiru ku ba ni zarafi in yi magana. Duk abin da zai faru, ya faru.
13 “Ku yi shiru zan yi magana; sa’an nan abin da zai same ni yă same ni.
A'a, ko kaɗan ba zan yi shiru ba! Haushi nake ji, zuciyata ta ɓaci, Dole ne in yi magana.
Ku ba ni zarafi in yi magana, sa'an nan in na gama ku amsa in kun ga dama.
Kada ku faɗi kome, Wani sai ya ce kuna da hikima!
“Na gaji da rayuwa, Ku ji ina fama da baƙin ciki.
Karin maganarku da muhawararku ba su da ƙarfi ƙwarai.