Ayuba 12:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Don haka tsuntsaye da dabbobi sun fi ka sani, Suna da abu mai yawa da za su koya maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 “Amma ka tambayi dabbobi, za su kuma koya maka, ko kuma tsuntsayen sararin sama kuma za su gaya maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Akwai ƙananan abubuwa huɗu a duniya, amma suna da hikima ƙwarai, wato, tururuwa talikai ne marasa ƙarfi, amma duk da haka sukan tanadi abincinsu da rani, remaye ba ƙarfafa ba ne, duk da haka suna yi wa kansu gidaje a cikin duwatsu, fara ba su da sarki, amma duk da haka suna tafiya sahu-sahu. ƙadangare ma wanda ka iya kama shi a hannu, amma yana zama a cikin fādodin sarakuna.