Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 12:3 - Littafi Mai Tsarki

3 Amma ni ma ina da hankali gwargwado, kamar yadda kake da shi, Ban ga yadda ka fi ni ba. Kowa ya san sukan abin da ka faɗa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Amma ni ma ina da hankali kamar ku; ba ku fi ni ba. Wane ne bai san duk waɗannan abubuwan ba?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 12:3
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

A ganina ban kasa mafifitan manzannin nan da kome ba.


Idan ka amsa tambayar wauta, ka zama wawa daidai da mutumin da ya yi tambayar.


Ba wani abu da ka sani da mu ba mu sani ba.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ