20 Yakan rufe bakin waɗanda aka amince da su. Yakan kawar da hikimar tsofaffi.
20 Yana sa amintattun mashawarta su yi shiru yakan kawar da hikimar dattawa.
Ba tsofaffi ne masu wayo ba, Ba kuma masu yawan shekaru kaɗai yake gane abin da yake daidai ba.
Ka baƙantar da hankalinsu, ya Allah, Kada ka bar su su yi mini duban wulakanci yanzu.
Yakan sa shugabanninsu su zama wawaye, Ya bar su su yi ta makuwa, su ruɗe, su ɓata,
Ubangiji yana ƙin maƙaryata, amma yana murna da masu faɗa da cikawa.
Gaskiya dawwamammiya ce, amma ƙarya ƙurarriya ce.
Kalmomin mutumin kirki za su amfani mutane da yawa, amma kana iya hallaka kanka da wauta.
Gama Allah bai ba ta hikima ba, Bai kuwa ba ta fahimi ba.