2 “Aha! Ashe, kai ne muryar jama'a, Idan ka mutu hikima ta mutu ke nan tare da kai.
2 “Ba shakka ku ne mutanen nan, hikima za tă mutu tare da ku!
Na faɗi wannan ne don ku kunyata. Ashe, wato, ba ko mutum ɗaya mai hikima a cikinku, da zai iya sasanta tsakanin 'yan'uwa?
An ɗauke mu marasa azanci saboda Almasihu, wato, ku kuwa masu azanci cikin Almasihu! Wato, mu raunana ne, ku kuwa ƙarfafa! Ku kam, ana ganinku da martaba, mu kuwa a wulakance!
Kun shiga uku! A tsammaninku ku masu hikima ne, masu wayo ƙwarai.
Attajirai, a ko yaushe, zato suke su masu hikima ne, amma matalauci mai tunani ya fi sanin abin da yake daidai.
Abin da ka faɗa raini ne, Amma na san yadda zan ba ka amsa.
Amma da a ce dukansu za su zo su tsaya a gabana, Da ba zan sami mai hikima ko ɗaya daga cikinsu ba.
Ka baƙantar da hankalinsu, ya Allah, Kada ka bar su su yi mini duban wulakanci yanzu.
“Surutai, Ayuba! Surutai!
Idan dakikan mutane sa yi hikima, To, jakunan jeji ma sa yi irin hali na gida.
Da ya faɗa maka hikima tana da fannoni da yawa. Akwai abubuwa waɗanda suka fi ƙarfin ganewar ɗan adam. Duba, Allah ya ƙyale wani ɓangare na laifinka.
“Ba wanda zai amsa dukan wannan surutu? Yawan magana yakan sa mutum ya zama daidai?
Ayuba ya amsa.
Kai ne kake ba marar hikima shawara, Kai kake sanar da ilimi mai ma'ana a wadace!