Ayuba 12:12 - Littafi Mai Tsarki12-13 “Tsofaffi suna da hikima, Amma Allah yana da hikima da iko. Tsofaffi suna da tsinkaya, Amma Allah yana da tsinkaya da ikon aikatawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ko ba a wurin tsofaffi ake samun hikima ba? Ba tsawon rai yana kawo ganewa ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |