Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 12:11 - Littafi Mai Tsarki

11 Amma kamar yadda harsunanku suke jin daɗin ɗanɗanar abinci, Haka nan kuma kunnuwanku suke jin daɗin sauraren kalmomi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Ko kunne ba ya gwada kalmomi kamar yadda harshe yake ɗanɗana abinci?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 12:11
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Kunne yake rarrabewa da magana, Kamar yadda harshe yake rarrabewa da ɗanɗanar abinci.


Amma abinci mai tauri, ai, na manya ne, wato waɗanda hankalinsu ya horu yau da kullum, su rarrabe nagarta da mugunta.


domin ku zaɓi abubuwa mafifita, ku zama sahihai, marasa abin zargi, har ya zuwa ranar Almasihu,


Amma duk da haka kuna tsammani ƙarya nake yi. Kuna tsammani ba zan iya rarrabe tsakanin gaskiya da ƙarya ba.”


Ina magana da ku a kan ku mahankalta ne fa, ku duba da kanku ku ga abin da nake faɗa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ