9 Fāɗin girman Allah ya fi duniya Ya kuma fi teku fāɗi.
9 Tsayinsu ya fi tsawon duniya da kuma fāɗin teku.
Sararin sama ba shi ne matuƙa a wurin Allah ba, Amma ga shi, yana can nesa da kai, Allah ya san lahira, Amma kai ba ka sani ba.
Idan Allah ya kama ka ya gurfanar da kai gaban shari'a, Wa zai iya hana shi?
“Amma a kan wannan, Ayuba, ka yi kuskure, zan ba ka amsa, Gama Allah ya fi kowane mutum girma.
Wane ne wannan marar ilimi da zai ɓoye shawara? Saboda haka na hurta abin da ban gane ba, Abubuwa waɗanda ban gane ba suna banmamaki ƙwarai.