Ayuba 11:6 - Littafi Mai Tsarki6 Da ya faɗa maka hikima tana da fannoni da yawa. Akwai abubuwa waɗanda suka fi ƙarfin ganewar ɗan adam. Duba, Allah ya ƙyale wani ɓangare na laifinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 yă kuma buɗe maka asirin hikima, gama hikima ta gaskiya tana da gefe biyu. Ka san wannan, Allah ya riga ya manta da waɗansu zunubanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |