Ayuba 11:18 - Littafi Mai Tsarki18 Za ka yi zaman lafiya, cike da sa zuciya, Allah zai kiyaye ka, ya ba ka hutawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Za ka zauna lafiya, domin akwai bege; za ka duba kewaye da kai ka huta cikin kwanciyar rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |