Ayuba 10:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ka sani, ba ni da laifi, Ka kuma sani, ba wanda zai cece ni daga gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ko da yake ka san ba ni da laifi, kuma ba wanda zai iya cetona daga hannunka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Yanzu, idan kuna so, sa'ad da kuka ji ƙarar ƙaho, da sarewa, da garaya, da goge, da molo, da algaita, da kowane irin abin kaɗe-kaɗe da bushe-bushe, sai ku fāɗi ƙasa, ku yi sujada ga gunkin zinariya da na kafa. Idan kun yi haka, da kyau. Amma idan ba ku yi sujadar ba, nan take za a jefa ku a tanderun gagarumar wuta, in ga ko wane ne allahn nan da zai kuɓutar da ku daga hannuna?”