Ayuba 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai Ubangiji ya tambaye shi, ya ce, “Kai fa me kake yi?” Shaiɗan ya amsa, ya ce, “Ina ta kaiwa da kawowa ne, a ko'ina a duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “Daga ina ka fito?” Shaiɗan ya amsa wa Ubangiji ya ce, “Daga yawo a duniya ina kai da kawowa a cikinta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |