Ayuba 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Kafin yă gama magana, sai wani bara ya zo, ya ce, “Tsawa ta kashe tumaki da makiyayansu duka, ni kaɗai na tsira, na zo in faɗa maka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Yana cikin magana sai ga wani ɗan aika ya zo ya ce, “Wutar Allah ta sauko daga sama ta ƙona dukan tumaki da masu lura da su, wato, bayinka, ni kaɗai na tsira na zo in gaya maka!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |