Ayuba 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “To, shi ke nan, dukan abin hannunsa yana cikin ikonka, amma shi kansa kada ka cuce shi.” Sai Shaiɗan ya tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “To, shi ke nan, duk abin da yake da shi yana hannunka, amma kada ka taɓa shi, shi kansa.” Sai Shaiɗan ya bar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |