Ayuba 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ai, don ka kiyaye shi ne, shi da iyalinsa, da dukan abin da yake da shi. Ka kuma sa wa duk abin da yake yi albarka, ka kuwa ba shi shanun da suka isa su cika dukan ƙasan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ba ka kāre shi da iyalinsa gaba ɗaya da duk mallakarsa ba? Ka Albarkaci ayyukan hannunsa yadda dabbobinsa duk sun cika ko’ina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |