Amos 9:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ubangiji ya gina al'arshinsa a sama, Ya shimfiɗa samaniya a bisa duniya. Ya sa ruwan teku ya zo, Ya kwarara shi a bisa duniya. Sunansa Ubangiji ne! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 shi da ya gina kyakkyawar fadarsa a cikin sammai ya kuma kafa harsashenta a duniya, shi da yakan kira ruwan teku yă kuma kwarara su a bisa duniya, Ubangiji ne sunansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |