Amos 9:15 - Littafi Mai Tsarki15 Zan dasa su a ƙasar da na ba su, Ba kuwa za a ƙara tumɓuke su ba.” Ubangiji Allahnku ne ya faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Zan dasa Isra’ila a ƙasarsu, ba kuwa za a ƙara tumɓuke su daga ƙasar da na ba su ba,” in ji Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |