Amos 9:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ta haka jama'ar Isra'ila za ta ci nasara bisa sauran ƙasar Edom wadda ta ragu, Da bisa dukan al'umman da a dā su nawa ne,” In ji Ubangiji, wanda zai sa al'amarin ya auku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 domin su mallaki raguwar Edom da duk al’ummai da suke amsa sunana,” in ji Ubangiji shi wanda zai yi waɗannan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |