Amos 9:11 - Littafi Mai Tsarki11 “Wata rana zan sāke tayar da birnin Dawuda Tankar yadda akan ta da gidan da ya rushe. Zan gyara garunsa, in sāke mai da shi. Zan sāke gina shi in mai da shi kamar yadda yake tun dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 “A wannan rana zan maido da tentin Dawuda da ya fāɗi. Zan gyaggyara wuraren da suka yayyage, in kuma maido da kufansa in gina shi kamar yadda yake a dā, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |