Amos 9:10 - Littafi Mai Tsarki10 Masu zunubi daga cikin jama'ata za su mutu a yaƙi, Wato dukansu da suke cewa, ‘Allah ba zai bar wata masifa ta kusace mu ba!’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Dukan masu zunubi a cikin mutanena za su mutu ta wurin takobi, wato, su masu cewa, ‘Masifa ba za tă fāɗo ko ta same mu ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |