Amos 8:9 - Littafi Mai Tsarki9 A wannan lokaci rana za ta fāɗi da tsakar rana, Duniya ta duhunta da rana kata. Ni, Ubangiji ne na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “A wannan rana,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka, “Zan sa rana ta fāɗi da tsakar rana in kuma duhunta duniya da rana tsaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |