Amos 7:9 - Littafi Mai Tsarki9 Zan hallakar da wuraren sujada na zuriyar Ishaku. Za a hallakar da tsarkakan wurare na Isra'ila. Zan fāɗa wa zuriyar sarki Yerobowam da yaƙi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Za a hallakar da wuraren sujada na Ishaku kuma tsarkakan wurare na Isra’ila za su zama kango; da takobina zan tayar wa gidan Yerobowam.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |