Amos 7:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ubangiji kuma ya nuna mini wani wahayi. A wahayin sai na gan shi, yana tsaye kusa da bangon da ake ginawa. Yana riƙe da igiyar awon gini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ga abin da ya nuna mini. Ubangiji yana tsaye kusa da bangon da aka gina, bisa ga awon igiyar gwada gini, da kuma magwaji a hannunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |