Amos 7:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan na ce, “Ya Ubangiji, in nufinka ne ka bari! Ƙaƙa jama'arka za su tsira? Ga su 'yan kima ne, marasa ƙarfi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai na yi kira, na ce, “Ubangiji Mai Iko Duka, ina roƙonka ka dakata! Ta yaya Yaƙub zai tsira? Ga shi ɗan ƙarami ne!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |