Amos 7:4 - Littafi Mai Tsarki4 A wahayin da Ubangiji ya nuna mini, na gan shi yana shirin hukunta jama'arsa da wuta. Wutar ta ƙone babbar teku, har ma ta fara ƙone ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya nuna mini. Ubangiji Mai Iko Duka yana shirin hukunta da wuta; wutar ta ƙone teku ta kuma ƙone ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |