Amos 7:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma Ubangiji ya raba ni da aikina na kiwo, ya umarce ni in tafi in yi magana da jama'arsa, wato Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma Ubangiji ya ɗauke ni daga kiwon dabbobi ya ce mini, ‘Je ka, ka yi wa mutanena Isra’ila annabci.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |