Amos 7:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai Amos ya amsa ya ce, “Ni ba annabi ba ne. Wannan ba aikina ba ne. Ni makiyayi ne, mai kuma lura da itatuwan ɓaure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Amos ya amsa wa Amaziya, “Ni ba annabi ba ne ko ɗan annabi, amma ni makiyayi ne, kuma ina lura da itatuwan al’ul. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |