Amos 7:12 - Littafi Mai Tsarki12 Amaziya kuwa ya ce wa Amos, “Kai maƙaryaci ne na ainihi! Koma ƙasar Yahuza ka nemi abin zaman gari, ka yi ta annabcinka a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai Amaziya ya ce wa Amos, “Tafi daga nan, mai duba kawai! Koma ƙasar Yahuda. Ka nemi abin zaman garinka a can ka kuma yi annabcinka a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |