Amos 6:6 - Littafi Mai Tsarki6 Da manyan kwanoni kuke shan ruwan inabi, Ku shafe jiki da mai mafi kyau, Amma ba ku yin makoki saboda lalacewar Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Da manyan kwanoni kuke shan ruwan inabi kuna kuma shafa mai mafi kyau, amma ba kwa baƙin ciki game da kangon da Yusuf ya zama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |