Amos 6:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sa'ad da Ubangiji ya ba da umarni, babban gida da ƙarami rushewa za su yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Gama Ubangiji ya ba da umarni, zai kuma ragargaza babban gidan nan kucu-kucu ƙaramin gidan kuwa zai yi rugu-rugu da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |