Amos 5:7 - Littafi Mai Tsarki7 Abin tausayi ne ku da kuke ɓata shari'a, Kuna hana wa mutane hakkinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ku ne masu mai da gaskiya ta koma ɗaci ku kuma zubar da adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Isra'ila ita ce gonar inabin Ubangiji Mai Runduna, Jama'ar Yahuza su ne itatuwan inabin da aka daddasa. Ya sa zuciya za su yi abin da yake mai kyau, Amma a maimakon haka sai suka zama masu kisankai! Ya zaci za su aikata abin da yake daidai, Amma waɗanda suka fāɗa hannunsu kururuwa suke, suna neman adalci!