Amos 5:26 - Littafi Mai Tsarki26 duk da haka, kuka ɗauki siffofin gumakanku na taurari, wato Sakkut da Kaiwan, waɗanda kuka yi wa kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Kun ɗaga masujadar sarkinku, siffofin gumakanku, tauraron allahnku, wanda kuka yi wa kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |