Amos 5:23 - Littafi Mai Tsarki23 Ku yi shiru da yawan hargowar waƙoƙinku. Ba na so in saurari kaɗe-kaɗenku da bushe-bushenku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ku tashi daga nan da surutan waƙoƙinku! Ba zan saurari kaɗe-kaɗe da bushe bushenku ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |