Amos 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ku yi ƙoƙari, ku yi nagarta, ba mugunta ba, Domin ku tsira. Sa'an nan ne Ubangiji Allah Maɗaukaki Zai kasance tare da ku sosai, Kamar yadda kuka ɗauka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ku yi nagarta, ba mugunta ba; don ku rayu sa’an nan Ubangiji Allah Maɗaukaki zai kasance da ku, kamar yadda kuka ce zai yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |