Amos 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 “Na hallakar da waɗansunku Kamar yadda na hallakar da Saduma da Gwamrata. Kamar sanda kuke, wanda aka fizge daga wuta. Duk da haka ba ku komo wurina ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 “Na hallaka waɗansunku kamar yadda na hallaka Sodom da Gomorra. Kuna kama da itace mai cin wutar da na cire daga cikin wuta, duk da haka ba ku juyo gare ni ba,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |