Amos 3:8 - Littafi Mai Tsarki8 Zaki ya yi ruri! Wa ba zai ji tsoro ba? Sa'ad da Ubangiji ya yi magana! Wa zai ƙi yin shelar maganarsa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Zaki ya yi ruri, wa ba zai tsorata ba? Ubangiji Mai Iko Duka ya yi magana, wa ba zai yi annabci ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |